Majalisar Najeriya da Kamaru

Majalisar Najeriya da Kamaru
Bayanai
Iri jam'iyyar siyasa
Ƙasa Najeriya
Mulki
Sakatare Nnamdi Azikiwe
Hedkwata Lagos
Tarihi
Ƙirƙira 1944
najeriya

Majalisar kasa ta Najeriya da Kamaru (NCNC)daga baya sun canza zuwa taron kasa na 'yan Najeriya,ajam'iyyar siyasa ce mai kishin kasa[1]ta Najeriya daga 1944 zuwa 1966,a lokacin da aka samu 'yancin kai da kuma bayan samun 'yancin kai kai tsaye.

  1. Empty citation (help)

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search